Ayyukan Manzanni 8:40
Ayyukan Manzanni 8:40 SRK
Filibus kuwa ya fito a Azotus, ya yi ta zagawa, yana wa’azin bishara a dukan garuruwan sai da ya kai Kaisariya.