YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 27:33

Ayyukan Manzanni 27:33 SRK

Kafin gari ya waye Bulus ya roƙe su duka su ci abinci. Ya ce, “Kwana goma sha huɗu ke nan, kuna zama cikin zulumi kun kuma kasance ba abinci, ba ku ci kome ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 27:33