Ayyukan Manzanni 25:2
Ayyukan Manzanni 25:2 SRK
inda manyan firistoci da shugabannin Yahudawa suka bayyana a gabansa suka kuma gabatar da ƙararsu a kan Bulus.