Ayyukan Manzanni 24:8
Ayyukan Manzanni 24:8 SRK
Ta wurin bincika shi da kanka za ka gane gaskiyar game da dukan waɗannan zargin da muke kawo a kansa.”