Ayyukan Manzanni 24:19
Ayyukan Manzanni 24:19 SRK
Amma akwai waɗansu Yahudawa daga lardin Asiya, waɗanda ya kamata suna a nan a gabanka su kawo ƙara in suna da wani a kaina.