Ayyukan Manzanni 24:17
Ayyukan Manzanni 24:17 SRK
“Bayan ’yan shekaru da dama da ba na nan, sai na dawo Urushalima don in kawo wa mutanena kyautai saboda matalauta in kuma yi sadaka.