YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 24:14

Ayyukan Manzanni 24:14 SRK

Amma na yarda cewa ina bauta wa Allah na kakanninmu a matsayin mai bin Hanyar da suke kira ɗarika. Na gaskata dukan abin da ya amince da Doka da yake kuma a rubuce cikin Annabawa

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 24:14