YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 24:12

Ayyukan Manzanni 24:12 SRK

Masu zargina ba su same ni ina gardama da kowa a haikali, ko kuma ina tā da hankalin jama’a a majami’u ko kuwa wani wuri dabam a cikin birni ba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 24:12