YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 24:1

Ayyukan Manzanni 24:1 SRK

Bayan kwana biyar sai Ananiyas babban firist ya tafi Kaisariya tare da waɗansu daga cikin dattawa da kuma wani lauya mai suna Tertullus, suka kawo ƙararsu game da Bulus a gaban gwamna.