YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 20:21

Ayyukan Manzanni 20:21 SRK

Na yi shela ga Yahudawa da Hellenawa cewa dole su juye ga Allah cikin tuba su kuma amince da Ubangijinmu Yesu.