Ayyukan Manzanni 20:1
Ayyukan Manzanni 20:1 SRK
Sa’ad da hayaniyar ta kwanta, sai Bulus ya aika a kira almajiran, kuma bayan ya ƙarfafa su, sai ya yi bankwana ya tafi Makidoniya.