YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 18:2

Ayyukan Manzanni 18:2 SRK

A can ya sadu da wani mutumin Yahuda mai suna Akwila, ɗan garin Fontus, wanda ya je can ba da daɗewa ba daga Italiya tare da matarsa Firiskila, gama Kalaudiyus ya umarci dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya tafi yă gan su

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 18:2