YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:40

Ayyukan Manzanni 16:40 SRK

Bayan Bulus da Sila suka fita daga kurkukun, sai suka tafi gidan Lidiya, inda suka sadu da ’yan’uwa suka kuma ƙarfafa su. Sa’an nan suka tafi.