Ayyukan Manzanni 16:36
Ayyukan Manzanni 16:36 SRK
Sai mai gadin kurkukun ya gaya wa Bulus cewa, “Alƙalai sun ba da umarni a sake ku kai da Sila. Yanzu sai ku tafi. Ku sauka lafiya.”