Ayyukan Manzanni 16:35
Ayyukan Manzanni 16:35 SRK
Da gari ya waye, sai alƙalan suka aika ma’aikatansu wajen mai gadin kurkukun da umarni cewa, “Ka saki mutanen nan.”