YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:19

Ayyukan Manzanni 16:19 SRK

Da iyayengijin baranyar suka ga hanyar samun kuɗinsu ta toshe, sai suka kama Bulus da Sila suka ja su zuwa cikin kasuwa don su fuskanci hukuma.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 16:19