YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:16

Ayyukan Manzanni 16:16 SRK

Wata rana muna tafiya zuwa wurin yin addu’a, sai muka sadu da wata baranya mai ruhun aljani mai duba. Takan samo wa mutanenta kuɗi da yawa, duban da take yi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 16:16