YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:13

Ayyukan Manzanni 16:13 SRK

A Asabbaci, muka fita ƙofar birnin zuwa bakin kogi, inda muke tsammani za mu sami wurin yin addu’a. Muka zauna muka fara yin wa matan da suka taru a can magana.