YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:12

Ayyukan Manzanni 16:12 SRK

Daga can muka tafi Filibbi, wata babbar alkaryar Roma wadda kuma take babban birni a gundumar Makidoniya. Muka zauna a can kwanaki masu yawa.