Ayyukan Manzanni 14:22
Ayyukan Manzanni 14:22 SRK
suna gina almajirai suna kuma ƙarfafa su su tsaya da gaske cikin bangaskiya. Suka ce, “Sai da shan wahaloli masu yawa za mu shiga mulkin Allah.”