YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:20

Ayyukan Manzanni 14:20 SRK

Amma bayan da almajiran suka taru kewaye da shi, sai ya tashi ya koma cikin birni. Kashegari shi da Barnabas suka tashi zuwa Derbe.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 14:20