YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:13

Ayyukan Manzanni 14:13 SRK

Firist na Zeyus, wanda haikalinsa ke bayan birni, ya kawo bijimai da furanni a ƙofofin birni domin shi da taron mutanen sun so su miƙa musu hadayu.