Ayyukan Manzanni 14:10
Ayyukan Manzanni 14:10 SRK
sai ya ɗaga murya ya ce, “Tashi ka tsaya kan ƙafafunka!” Da jin haka, sai mutumin ya yi wuf ya kuma fara tafiya.