YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 1:11

Ayyukan Manzanni 1:11 SRK

Sai suka ce, “Mutanen Galili, don me kuke tsaye a nan kuna duban sararin sama? Wannan Yesu, wanda aka ɗauke daga gare ku zuwa sama, zai komo daidai yadda kuka ga ya tafi sama.”