Ayyukan Manzanni 1:10
Ayyukan Manzanni 1:10 SRK
Suna zuba ido a bisa, zuwa cikin sararin sama yayinda yake tafiya, nan da nan, sai ga mutane biyu saye da fararen riguna tsaye kusa da su.