YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 7:3

2 Korintiyawa 7:3 SRK

Ba na faɗin wannan don in sa muku laifi. Na riga na gaya muku yadda muke ƙaunarku ƙwarai cikin zukatanmu, har babu abin da zai iya raba ku da ƙaunarmu, ko a mutuwa ko a rayuwa.