YouVersion Logo
Search Icon

2 Korintiyawa 6:9

2 Korintiyawa 6:9 SRK

mu sanannu ne, duk da haka an ɗauke mu kamar ba a san mu ba, muna mutuwa, duk da haka a raye muke, an ba mu horo, duk da haka ba a kashe mu ba