2 Korintiyawa 5:6
2 Korintiyawa 5:6 SRK
Saboda haka, kullum muna da tabbaci mun kuma san cewa, muddin muna a duniya cikin jikin nan, ana raba mu da Ubangiji.