2 Korintiyawa 4:17
2 Korintiyawa 4:17 SRK
Don wannan ’yar wahalar tamu mai saurin wucewa, ita take tanadar mana madawwamiyar ɗaukaka mai yawa, fiye da kwatanci.