1
Zak 6:12
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ka kuwa ce masa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, mutumin da sunansa Reshe, zai yi girma a inda yake, zai kuma gina Haikalin Ubangiji.
Compare
Explore Zak 6:12
2
Zak 6:13
Shi ne zai gina Haikalin Ubangiji, ya kuma sami girma, ya yi mulki kamar sarki, ya kuma zama firist. Kome kuwa zai tafi daidai.’
Explore Zak 6:13
Home
Bible
Plans
Videos