1
Zab 95:6-7
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku zo, mu durƙusa, mu yi masa sujada, Mu durƙusa a gaban Ubangiji, Mahaliccinmu! Shi ne Allahnmu, Mu ne jama'ar da yake lura da ita, Mu ne kuma garken da yake ciyarwa. Yau ku ji abin da yake faɗa.
Compare
Explore Zab 95:6-7
2
Zab 95:1-2
Ku zo mu yabi Ubangiji! Mu raira waƙa domin farin ciki ga mai kiyaye mu, Da Mai Cetonmu! Mu zo gabansa da godiya, Mu raira waƙoƙin farin ciki na yabo!
Explore Zab 95:1-2
3
Zab 95:3
Gama Ubangiji Allah ne mai iko, Shi yake mulki bisa sauran alloli duka.
Explore Zab 95:3
4
Zab 95:4
Yana mulki bisa dukan duniya, Daga zurfafan kogwannin duwatsu zuwa tuddai mafiya tsayi.
Explore Zab 95:4