1
Zab 89:15
Littafi Mai Tsarki
HAU
Masu farin ciki ne jama'ar da suke yi maka sujada, suna raira waƙoƙi, Waɗanda suke zaune a hasken alherinka.
Compare
Explore Zab 89:15
2
Zab 89:14
A gaskiya da adalci aka kafa mulkinka, Akwai ƙauna da aminci a dukan abin da kake yi.
Explore Zab 89:14
3
Zab 89:1
Ya Ubangiji zan raira waƙar Madawwamiyar ƙaunarka koyaushe, Zan yi shelar amincinka a dukan lokaci.
Explore Zab 89:1
4
Zab 89:8
Ya Ubangiji Allah, Mai Runduna, Ba wani mai iko kamarka, Kai mai aminci ne a kowane abu.
Explore Zab 89:8