1
Zab 76:11
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku ba Ubangiji Allahnku abin da kuka alkawarta masa, Dukanku sauran al'umma da kuke kusa, ku kawo masa kyautai. Allah yakan sa mutane su ji tsoronsa
Compare
Explore Zab 76:11
2
Zab 76:12
Yakan ƙasƙantar da shugabanni masu girmankai, Ya tsoratar da manyan sarakuna.
Explore Zab 76:12