1
Zab 48:14
Littafi Mai Tsarki
HAU
Cewa wannan Allah shi ne Allahnmu har abada abadin, Shi ne zai bishe mu a dukan zamanai masu zuwa.
Compare
Explore Zab 48:14
2
Zab 48:1
Ubangiji mai girma ne, Dole kuwa a yabe shi da girmamawa a birnin Allahnmu, A kan tsattsarkan dutsensa.
Explore Zab 48:1
3
Zab 48:10
A ko'ina jama'a suna yabonka, Sunanka ya game duniya duka. Kana mulki da adalci.
Explore Zab 48:10