1
Zab 44:8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Za mu yabe ka kullum, Mu yi maka godiya har abada.”
Compare
Explore Zab 44:8
2
Zab 44:6-7
Ban dogara ga bakana ba, Takobina kuwa ba zai cece ni ba. Amma ka cece mu daga abokan gābanmu, Ka kori waɗanda suke ƙinmu.
Explore Zab 44:6-7
3
Zab 44:26
Ka tashi ka taimake mu! Ka fanshe mu saboda madawwamiyar ƙaunarka!
Explore Zab 44:26