Bible App logo
Search Icon

Zab 44:6-7

Zab 44:6-7 HAU

Ban dogara ga bakana ba, Takobina kuwa ba zai cece ni ba. Amma ka cece mu daga abokan gābanmu, Ka kori waɗanda suke ƙinmu.

Related Videos

Free Reading Plans and Devotionals related to Zab 44:6-7