1
Zab 36:9
Littafi Mai Tsarki
HAU
Kai ne mafarin dukan rai, Saboda haskenka ne kuma, muke ganin haske.
Compare
Explore Zab 36:9
2
Zab 36:7
Ina misalin darajar madawwamiyar ƙaunarka, ya Ubangiji! Mutane sukan sami mafaka a ƙarƙashin fikafikanka.
Explore Zab 36:7
3
Zab 36:5
Madawwamiyar ƙaunarka, ya Ubangiji, Ta kai har sammai, Amincinka ya kai sararin sammai.
Explore Zab 36:5
4
Zab 36:6
Adalcinka kafaffe ne, Kamar manyan duwatsu. Hukuntanka kamar teku mai zurfi suke. Ya Ubangiji, kai kake lura da mutane da dabbobi.
Explore Zab 36:6