1
Zab 33:20
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ga Ubangiji muke sa zuciya, Shi mai taimakonmu ne, mai kiyaye mu.
Compare
Explore Zab 33:20
2
Zab 33:18-19
Ubangiji yana kiyaye masu tsoronsa, Waɗanda suke dogara ga madawwamiyar ƙaunarsa. Yakan cece su daga mutuwa, Yakan rayar da su a lokacin yunwa.
Explore Zab 33:18-19