1
Zab 23:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ko da hanyan nan ta bi ta tsakiyar duhu na mutuwa, Ba zan ji tsoro ba, ya Ubangiji, Gama kana tare da ni! Sandanka na makiyayi da kerenka Suna kiyaye lafiyata.
Compare
Explore Zab 23:4
2
Zab 23:1
Ubangiji makiyayina ne, Ba zan rasa kome ba.
Explore Zab 23:1
3
Zab 23:6
Hakika, alherinka da ƙaunarka Za su kasance tare da ni muddin raina. Haikalinka zai zama gidana har abada.
Explore Zab 23:6
4
Zab 23:2-3
Yana sa ni in huta a saura mai ɗanyar ciyawa, Yana bi da ni a tafkuna masu daɗin ruwa, suna kwance lif. Yana ba ni sabon ƙarfi. Yana bi da ni a hanyar da suke daidai kamar yadda ya alkawarta.
Explore Zab 23:2-3