1
Zab 22:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya Allahna, ya Allahna, Don me ka yashe ni? Na yi kuka mai tsanani, ina neman taimako, Amma har yanzu ba ka zo ba!
Compare
Explore Zab 22:1
2
Zab 22:5
Suka yi kira gare ka, suka tsira daga hatsari, Suka dogara gare ka, ba su kuwa kunyata ba.
Explore Zab 22:5
3
Zab 22:27-28
Dukan al'ummai za su tuna da Ubangiji, Za su zo gare shi daga ko'ina a duniya, Dukan kabilai za su yi masa sujada. Ubangiji Sarki ne, Yana mulki a kan al'ummai.
Explore Zab 22:27-28
4
Zab 22:18
Suka rarraba tufafina a tsakaninsu, Suka jefa kuri'a a kan babbar rigata.
Explore Zab 22:18
5
Zab 22:31
Mutanen da ba a haifa ba tukuna, za a faɗa musu, “Ubangiji ya ceci jama'arsa!”
Explore Zab 22:31