1
Zab 141:3
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ya Ubangiji, ka sa a yi tsaron bakina, Ka sa mai tsaro a leɓunana.
Compare
Explore Zab 141:3
2
Zab 141:4
Ka tsare ni daga son yin mugunta, Ko kuma in haɗa kai da mugaye cikin muguntarsu, Ka sa kada in taɓa yin tarayya da su a bukukuwansu!
Explore Zab 141:4
3
Zab 141:1-2
Ina kira gare ka, ya Ubangiji, Ka taimake ni yanzu! Ka saurare ni sa'ad da na kira gare ka. Ka karɓi addu'ata kamar turaren ƙonawa, Ka karɓi ɗaga hannuwa sama da na yi kamar hadayar maraice.
Explore Zab 141:1-2
Home
Bible
Plans
Videos