1
Zab 122:6-8
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ku yi wa Urushalima addu'ar salama! “Allah ya sa masu ƙaunarki su arzuta! Salama ta samu a garukanki, Da zaman lafiya kuma a fādodinki.” Saboda abokaina da aminaina, Na ce wa Urushalima, “Salama a gare ki!”
Compare
Explore Zab 122:6-8