1
Zab 120:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
Sa'ad da nake shan wahala, Na yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa amsa mini.
Compare
Explore Zab 120:1
2
Zab 120:2
Ka cece ni, ya Ubangiji, Daga maƙaryata da masu ruɗi!
Explore Zab 120:2