1
Fil 1:6
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ina addu'a bangaskiyar nan da ta haɗa ku, tă kasance mai ƙwazo a wajen ciyar da sanin dukkan kyawawan abubuwan da suke namu, saboda Almasihu.
Compare
Explore Fil 1:6
2
Fil 1:7
Na yi farin ciki ƙwarai, zuciyata kuma ta ƙarfafa saboda ƙaunar da kake yi, yă kai 'dan'uwana, domin zukatan tsarkaka sun wartsake ta dalilinka.
Explore Fil 1:7
3
Fil 1:4
A kullum ina gode wa Allahna duk sa'ad da nake yi maka addu'a
Explore Fil 1:4
Home
Bible
Plans
Videos