1
Neh 4:14
Littafi Mai Tsarki
HAU
Da na ga mutane sun damu, sai na tashi na yi magana da shugabanni, da sauran jama'a, na ce, “Kada ku ji tsoro, ku tuna da Ubangiji mai iko, mai banrazana, ku yi yaƙi domin 'yan'uwanku, da 'ya'yanku mata da maza, da matanku, da gidajenku.”
Compare
Explore Neh 4:14
2
Neh 4:6
Muka gina garun, har ya kai rabin tsayinta, domin mutane sun himmatu da aikin.
Explore Neh 4:6