1
Mak 3:22-23
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ƙaunar Ubangiji ba ta ƙarewa, Haka kuma jiyejiyanƙansa ba su ƙarewa. Su sababbi ne kowace safiya, Amincinka kuma mai girma ne.
Compare
Explore Mak 3:22-23
2
Mak 3:24
Na ce, “Ubangiji shi ne nawa, Saboda haka zan sa zuciya gare shi.”
Explore Mak 3:24
3
Mak 3:25
Ubangiji mai alheri ne ga waɗanda suke sauraronsa, Da wanda suke nemansa kuma.
Explore Mak 3:25
4
Mak 3:40
Bari mu jarraba, mu bincika hanyoyinmu, Sa'an nan mu komo wurin Ubangiji.
Explore Mak 3:40
5
Mak 3:57
Sa'ad da na yi kira gare ka, ka zo kusa. Sa'an nan ka ce mini kada in ji tsoro.
Explore Mak 3:57
Home
Bible
Plans
Videos