1
Ayu 31:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
“Na yi alkawari da idanuna, Me zai sa in ƙyafaci budurwa?
Compare
Explore Ayu 31:1
2
Ayu 31:4
Allah ya san dukan abin da nake yi, Yana ƙididdige dukan takawata.
Explore Ayu 31:4