1
Ayu 3:25
Littafi Mai Tsarki
HAU
Dukan abin da nake jin tsoro ko fargaba ya faru.
Compare
Explore Ayu 3:25
2
Ayu 3:26
Ba ni da salama, ba ni da hutawa, Wahala ba za ta taɓa ƙarewa ba.”
Explore Ayu 3:26
3
Ayu 3:1
Ayuba ya yi magana ya la'anci ranar da aka haife shi.
Explore Ayu 3:1