1
Ish 64:4
Littafi Mai Tsarki
HAU
Ba wanda ya taɓa gani ko jin labarin wani Allah kamarka, wanda ya yi waɗannan ayyuka ga waɗanda suka sa zuciyarsu gare shi.
Compare
Explore Ish 64:4
2
Ish 64:8
Amma kai ne Ubanmu, ya Ubangiji. Mu kamar yumɓu ne, kai kuwa kamar maginin tukwane. Kai ka halicce mu
Explore Ish 64:8
3
Ish 64:6
Dukanmu muka cika da zunubi har ayyukanmu mafi kyau ƙazamai ne duka. Saboda zunubanmu, muka zama kamar busassun ganyaye waɗanda iska take faucewa ta tafi da su.
Explore Ish 64:6
Home
Bible
Plans
Videos