1
Ish 27:1
Littafi Mai Tsarki
HAU
A wannan rana Ubangiji zai yi amfani da takobinsa mai ƙarfi, mai muguwar ɓarna, don ya hukunta dodon ruwan nan mai kanannaɗewa, mai murɗewa, ya kashe dodon da yake cikin teku.
Compare
Explore Ish 27:1
2
Ish 27:6
A wannan rana jama'ar Isra'ila, zuriyar Yakubu, za su yi saiwa kamar itace, za su yi toho, su yi fure. 'Ya'yan da suka yi za su cika duniya.
Explore Ish 27:6
Home
Bible
Plans
Videos